Masallaci
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Masallaci wuri ne da musulmai suke taruwa domin bauta wa ubangiji. Musulmai kan gudanar da harkokinsu na addini kamar salloli, wa'azzi, karatun alkur'ani, ko koyarda ilimin addini.[1][2]
- Suna jam'i. Masallatai
Misalai
[gyarawa]- Musulmai suna bautar Allah a masallaci.
- Masallaci wajen bautar musulmai.
Karin Magana
[gyarawa]- Masallacin kura ba'a baiwa kare limanci
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.24. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,27