Jump to content

Masani

Daga Wiktionary

Masani Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mutun mai bincike da nazari akan ilmin wani fannin ilimi ko darasi mai zurfi,musamman a jami’a.[1] [2]

Suna jam'i. Masana

Misalai

[gyarawa]
  • Malamin masanin tarihi
  • An jefawa masani linzamin bincike akan yaduwan cututtuka

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Scholar

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scholar