Jump to content

Masarauta

Daga Wiktionary

hausa

[gyarawa]

FASSARA

[gyarawa]

Masarauta gidane da ake mulkin na al'adan sarakan gargajiya.[1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Yau zamuje masarauta domin yanke hukunci
  • za'aje masarauta yau dan a ƙarƙare magana.


suna jam'i. Masarautu


ENGLISH

[gyarawa]

Kingdom

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.44. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,47