Jump to content

Mashako

Daga Wiktionary

Mashaƙo Samfuri:errorSamfuri:Category handler Ma'aunin cuta dake kumbura bututun makwogwaro, kanzo da tari sosai.  [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Maganin mashaƙo
  • Gwaggo na fama da mashaƙo

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,20