Mashiririci
Appearance
Mashiririci Mashiririci (help·info) Mutun da ke yin alkawari da ba zai cika ba ya kuma tsananin rashin tabbas akan al’amari [1]
Misalai
[gyarawa]- Talle Mashiririci ne na kin karawa
- Na yi alkawari da wani Mashiririci
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89