Jump to content

Masilla

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Basilla itace abin mata ke amfani da ita wajen tsifar gashin kawunansu.

Misali

[gyarawa]
  • Na tsefe gashin ne da Basilla.
  • Yakaki masilla uku kenan.