Masoyi

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Masoyi Wanda yakeso yake kulawa da wani ta hanyar kauna,Sahibi,rabin rai,saurati ko budurwa. [1] [2]

Suna jam'i. Masoya

Misalai[gyarawa]

  • Masoyin Aisha Yana bata kulawa.
  • Taga masoyinta a Kasuwa
  • Fassara turanci: Lover

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,103
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,162