Jump to content

Massilla

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Massilla wani ɗan ƙaramin ƙarfene maitsini da matasuke amfani dashi wajan tsefe gashinkai.[1][2]

Misali

[gyarawa]
  • Fatima tana tsifa da massilla wanda yadakushe.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.20. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17