Mata
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]An samo ta daga kalmar mace.
Furuci
[gyarawa]Suna(n)
[gyarawa]Mata (tilo mata, mace) (Jimla mata)
Wurin Amfanin Kalma
[gyarawa]Ana amfani da kalmar mata a wajen kiran macen dake zaman aure (misali, mata ta, matar shi)
Kalmomi masu makusancin ma'ana
[gyarawa]- Mace
- Amarya
- Uwar-gida
- Kishiya
Kalmomi masu akasin ma'ana
[gyarawa]- Miji
- Ango
- Mai-gida
Aikatau(v)
[gyarawa]Kalmar mata a aikace na nufin macen da ke da alhakin bin sahun mijinta a zaman aure.
Turanci
[gyarawa]Kalmar mata a turance na nufin wife
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company, ISBN 9 789781691157