Jump to content

Matakala

Daga Wiktionary

Matakala Abu wanda yake kwantacce da ake takawa daya bayan daya daga kasa zuwa sama,kamar matakalan lada.

Suna jam'i. Matakalai

Misalai

[gyarawa]
  • Akwai matakalai goma zuwa kan bene.
  • Na hau matakala a birnin Abuja