Jump to content

Matamaza

Daga Wiktionary
Hoton Matamaza

Matamaza dai ya kasance wani nau'i ne na halittar dan adam wanda allah ke halittar shi da duk abin da mata da maza suke dashi a jikin su.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwaji ya nuna jaririn matamaza
  • Matamaza halitta ce ba cuta ba

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Hermaphrodite

Manazarta

[gyarawa]