Jump to content

Mayafi

Daga Wiktionary

Mayafi na nufin malullubi Wanda mata suke anfani Dashi a kasar hausawa suna anfani Dashi wajen lullube jikinsu.

Misalai

[gyarawa]
  • Aisha tasa mayafi kalan kayanta.
  • Mayafin amaryar yafi nakowa kyau.

FASSARA

Mayafi(veil).