Mayaki

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Mayaki na nufin soja ko jarumi.[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • An kashe wani haziƙin mayaki a yakin Russia.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.206. ISBN 9789781601157.