Maye
Appearance
Maye shine mutum matsafi wanda ke kama kurwan mutane..[1]
Misalai
[gyarawa]- Wani Maye ya kama kurwan Malam Mudi
Manazarta
[gyarawa]Maye wannan Kalmar tana nufin kasha wani abu wanda zai fitar da Kai hayyacinka
Misali
[gyarawa]- Zaharaddini yana cikin maye
Maye ma'anar wannan Kalmar shine cike gurbin wani abu wanda babu shi a ciki
Misali
[gyarawa]- Zaharaddini ya maye sunan Hassan
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,213