Mayen-ƙarfe
Jump to navigation
Jump to search

Mayen-ƙarfe Template:errorTemplate:Category handler Wani irin na'ura dake jawo ƙarafa [1]
Misalai[gyarawa]
- Sunyi amfani da mayen-ƙarfe wajen jawo ƙarfen daga rami.
- Mayen-ƙarfe ya jawo ƙarfen tayan mota.
Fassara[gyarawa]
- Turanci: Magnet
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164