Jump to content

Mesa

Daga Wiktionary

MesaSamfuri:errorSamfuri:Category handler wata ƙatuwar macijiya ce ko kuma maciji wanda yake haɗiye mutane da dabbobi jikinta wani roɗi-roɗi ne.[1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Mesa ta sari Audu

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.166. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157