Miskilanci
Appearance
Miskilanci Miskilanci (help·info) Mutun wanda ya Kware wajen neman gardama da husuma da gangan domin neman rashin jituwa da fusata mutane.[1]
Misalai
[gyarawa]- Tana da halayyan miskilanci
- Dabiar Miskilanci ba kyau inji malamar Mu
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Carp
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91