Miya
Appearance
Hausa
[gyarawa]MiyaMiya (help·info) Wata nau'in mahaɗi ce da ake haɗawa da ita a wajen cin abincin da ya danganci Tuwo Shinkafa da Taiba da makamantansu da dama.[1][2]
Misalai
[gyarawa]- Mama tayi tuwo da miya.
- Sahura ta shanye miyar tas.
Karin Magana
[gyarawa]- Ba'a gane maci tuwo sai miya ta ƙare.
Misali
[gyarawa]English:soup
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.177. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,187