Mota

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Mota (jam'i; motoci) Wani Nau'in mashin ne me Taya Guda Hudu da ake amfani dashi Domin Saukaka Tafiya KO daukar kaya daga wani wuri zuwa wani wuri,Tana Amfani DA man Fetur ko Man Gas[1][2]

Misali[gyarawa]

  • Gwamnati ta Rabawa makarantu mota domin diban daliban da suke zuwa makaranta Daga nesa.
  • Ibrahim ya siyi Sabuwar motar Daukar kaya.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Car

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.21. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,27