Jump to content

Muciya

Daga Wiktionary

Muciya wata abace wadda ake amfani da ita wajen tukin tuwo.

Misali

[gyarawa]
  • Mai tuwo tana tuka tuwo da muciya.
  • Tayi anfani da muciya ta duka yaron.