Jump to content

Mudawwari

Daga Wiktionary

Mudawwari na nufin wasika ko takarda da ake rabawa mutane, dan sanar dasu wani abu da zai faru ko basu umarni akan wani aiki. Mudawwari a turanci suna kiranshi (circular).