Jump to content

Mudu

Daga Wiktionary

Suna

[gyarawa]

Mudu na nufin ma'auni ko magwajin da ake auna kayan hasti da sauran su.

Misalai

[gyarawa]
  • Fatima tasiya shinkafa Mudu uku.
  • Aisha ta aramin Mudu.