Muhalli

Daga Wiktionary

Muhalli Yana nufin wurin da ake rayuwa wanda ya kunshi abubuwa masu rai da marasa rai. Wani wuri na kalma ko gaba ko jimla. [1][2]

Misalai[gyarawa]

  • Man fetur ya bata muhalli a yankin Nijar.

Manazarta[gyarawa]

  1. Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.
  2. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,67