Muhimmi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Muhimmi About this soundMuhimmi  abu wanda ya kasance mafi amfani da shahara.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Muhimmin abu shine ki ci jarabawan fita jami'a.
  • Muhimmin duk wata sana'a riba

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Major

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164