Jump to content

Mukamuki

Daga Wiktionary
Zanen Metamucil 01

Muƙamuƙi About this soundMukamuki  Shine habar kasan baki.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Tanko ya bige a muƙamuƙi.
  • Muƙamuƙin Bilkisu na ciwo mai tsanani.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,93