Jump to content

Mulukiya

Daga Wiktionary

Mulukiya About this soundMulukiya  Salon mulki na mutun ɗaya da kuma wani ɗan sa zai iya gadon mulkin. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Najeriya jamhoriya ko mulukiya?
  • Mulkin mulukiya ya kawo ƙarshe a ƙasar habasha.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Monarchy

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174