Muna
Appearance
Muna Muna01 (help·info) Lamirin magana a nahawu da ke nuni ga mutane masu yawa a cikin maudu’in jimla na abu da ke wakana. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Muna cikin taron
- Da yardan ubangiji muna da rabo
- Muna godiya mai martaba
Fassara
[gyarawa]- Turanci: We
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,92
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=muna