Jump to content

Muni

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Muni rashin kyau ko abu ya baci. [1]

Suna jam'i.Munana

Misalai

[gyarawa]
  • Anyi wani hatsari a hanyar Kano Wanda yai muni sosai

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,214