Jump to content

Murmushi

Daga Wiktionary

Murmushi Kalmace da ke nufin yanayi da ke bayyana a fuskar mutum yayin da yake cikin farin cikin ko nishadi ko kuma annashuwa

Misalai

[gyarawa]
  • Shugaba ne mai yawan murmushi.
  • Sojan ko murmushi baya yi.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Murmushi ado na samari.