Jump to content

Muruci

Daga Wiktionary

Muruci About this soundMuruci  Shine tsironda ake samu daga bishiyar giginya idan tana karama kuma ana iya cin shi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Muruci nada wuyar samuwa

Karin Magana

[gyarawa]
  • Murucin kan dutse bai fitina saida ya shirya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,42