Dukkan logs na bayyana
Appearance
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 12:02, 28 Nuwamba 2021 Iliyasu Umar hira gudummuwa created page mara (Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''mara''' Wani abu ne da ake ammafini dashi musamman a kasar Hausa wajen kwashe tuwo idan yayi nuna")
- 10:53, 28 Nuwamba 2021 Iliyasu Umar hira gudummuwa created page Tafa (Created page with "===Hausa=== ==Aiki== '''Tafa''' kalma ce ake yabawa mutum idan yayi wani abun gwaninta ta hanyan hada hannu biyu don yaba masa")
- 10:48, 28 Nuwamba 2021 Iliyasu Umar hira gudummuwa created page Jaba (Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''Jaba''' Wata dabbace kaman bera wacce ake samunta a kasar Hausa, tanada dogon baki sannan kuuma tanada wari, sannan tana cin daddawa sosai")
- 10:45, 28 Nuwamba 2021 Iliyasu Umar hira gudummuwa created page Kwanansha (Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''Kwanansha''' Kwano ne da ake ammafani dashi a kasar Hausa wajen shan ruwa musamma idan malam Bahaushe yayi baki.")
- 10:40, 28 Nuwamba 2021 Iliyasu Umar hira gudummuwa created page sakago (Created page with "===Haus=== ==Suna== '''SAKAGO''' mutum mutumine wanda ake ammmafi dashi don yin aiki amaimakon, yana kama da dan adam")
- 10:42, 27 Nuwamba 2021 User account Iliyasu Umar hira gudummuwa was created automatically