Mutum
Appearance
Hausa
[gyarawa]Mutum na nufin Ɗan Adam wanda Allah ya halitta yake yawo a bayan ƙasa. mata/mace ko namiji, jinsin namiji da na mace sune mutum, akan ce "mutumi" ana nufin namiji akan ce "Mutuniya" ana nufin mace.
Misali
[gyarawa]- Wannan mutumin ne ya mare shi.
- Mutum yana tunanin zai mutu kuwa.
fassar
[gyarawa]- Turanci: mankind
- Larabci: ابن آدم