Jump to content

Mutuntaka

Daga Wiktionary

Mutuntaka dai ya kasance wani kalmace da take nufin girmama mutane kaman ace ne gaskiya Ahmad bai da mutuntaka ma'ana bai da girmama mutane[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Rabi akwai mutuntaka.
  • Doka tace dole a daraja kowa da mutuntaka

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Humanhood

Manazarta

[gyarawa]