Jump to content

Naci

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Aikatau

[gyarawa]

Naci na nufin dagewa akan wani abu ko wata bukata.

Naci ma'anar wannan Kalmar ita ce kamar cin wani gwaji da akayi maka ka haye.

Misali

[gyarawa]
  • Naci wannan jarabawar in Allah ya yadda