Jump to content

Nagari

Daga Wiktionary

Nagari About this soundNagari  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abu mai kyau ko ace mai ƙarko ko kuma ace mai kirki[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Talatu ta haifi yarinya nagari
  • Yaron nagari ne

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Righteous

Manazarta

[gyarawa]