Jump to content

Nahawu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

nahawu na nufin ilimin ginin kalma

Asali

[gyarawa]

Larabci: نَحْو ‎(naḥw)[1]

Suna

[gyarawa]

nahawū ‎(n.) Ka'idojin tafiyar da harshe ta fuskar magana da rubuta shi.

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Neil. Hausa comparative dictionary. Köln: Köppe, 1996. 207.
  2. Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 160.