Najasa

Daga Wiktionary

Najasa About this soundNajasa  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abun ƙazanta kamar fitsari, kwata, kashin mutum da dai sauran su dukka nin su najasa ne[1]

Misalai[gyarawa]

  • Najasa ta shafo wando na.

Manazarta[gyarawa]