Nama

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Dangin Nama

NamaAbout this soundNama  Shine halattaccen Jikin yankakkun dabbobin da aka bada dama ayi amfani da shi a matsayin abinci.

Misalai[gyarawa]

  • Inason nama na kaji.
  • Banƙararran naman rago.

Karin magana[gyarawa]

  • Ba a ba kura ajiyar nama.
  • kifi ba shi k'iba sai da naman 'yan'uwa.
  • Tsutsar nama ita ma nama ce.

A wasu harsunan[gyarawa]

English:meat