Jump to content

Namu

Daga Wiktionary

Namu Samfuri:errorSamfuri:Category handler Namu kalma ko furuci ta wakilin suna wanda take bada labarin wanɗanda suka mallaki abu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Namu ba irin naku bane
  • Namu na ainihi ne ba jabu ba

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Ours

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,94
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=namu