Nanata

Daga Wiktionary

Nanata About this soundNanata  da ya kasance wani kalmace da take nufin a maimaita ko ace a nanata ko kuma ace a sake faɗa.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Sarki bayason ana nanata zance
  • Aƙali yayi wa masu shaida kashedi akan nanata magana

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Repeat

Manazarta[gyarawa]