Jump to content

Naso

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

bayani

[gyarawa]

naso na nufin yanayin fitar abu mai ruwa ko Maiƙo daga cikin mazubinsa.

Misali

[gyarawa]
  • Man yanata Naso daga cikin leda.
  • Bangon Yana noso ta baya saboda ruwan sama.