Jump to content

Naushi

Daga Wiktionary
Ya naushi abokin fadanshi

Naushi About this soundNaushi  dai ya kasance wani kalmace da take nufin bugu da hannu a ɗunƙule.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ta naushi ƴar uwanta a baki
  • Naushi kawai naji a fuskata a yayin tarzoma.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Punch

Manazarta

[gyarawa]