Jump to content

Nauyi

Daga Wiktionary

Nauyi About this soundNaira  rashin sauƙin ɗaukuwa saboda yawa ko danƙaruwa.[1] [2] [3] [4]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwamnati ta dauki nauyin Yan gudun hijira
  • na kasa ɗaukar kayan saboda yana da nauyi

Fassara

[gyarawa]
  • English: Weight

Manazarta

[gyarawa]
  1. ↑ https://web.archive.org/web/20240310170857/https://hausadictionary.com/nauyi
  2. ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,211
  3. ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,212
  4. ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,202