Nawa
Appearance
Nawa kamar ce da take da ma'anoni daban daban Amma wajen furtawa abaki akwae banbanci misali akwae NAWA wacce take nuna rashin hanzari NAWA:kalma ce da ake anfani da ita wajen tanbayar farashi kayan sayarwa. NAWA:kamar ce da take nuna mallakar abu misali waccan takalmin nawa ne.