Jump to content

Ne

Daga Wiktionary

Ne About this soundNe  Kalmar hausa da ake amfani da ita wajen karfafa kalma, ana amfani da kalmar wajen tambaya da jimla don kore abu ko tabbata. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Me yake yi ne da har yanzu bai fito ba?
  • Menene haƙiƙanin abun dake sa mutane yin dariya ne?
  • Me yasa kake tambaya na kuɗi, ni me kuɗi ne?

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ne#google_vignette