Nigeria sunan wata kasace dake nahiyar Africa wadanda mafi akasarinsu musulmai ne. mafi rinjayen yarikansu shine Hausa, Yoruba da Igbo.