Jump to content

Ninke

Daga Wiktionary

Ninke na nufin lankwasa abu.[1] [2] [3]

Misalai

[gyarawa]
  • Audu ya ninke Kayan wankinshi

Fassara

[gyarawa]

Turanci: Folding

Manazarta

[gyarawa]