Nisa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman nisa ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Nisa na nufin tsawon tafiya tsakanin wuri da wuri.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): distance
- Faransanci (French): la distance
- Larabci (Arabic): masafuhu: ba'd - مسافه: بعد
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da kuma Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 122. ISBN 9789781601157.