Jump to content

Noti

Daga Wiktionary
Noti da madaurin sa

Noti Samfuri:errorSamfuri:Category handler wani karfe da ake amfani dashi wajen daure abubuwan da suka shafi karafa.[1]

Suna jam'i. Notina

Misalai

[gyarawa]
  • Notin tayan mota na ya kwance

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157