Jump to content

Nufi

Daga Wiktionary

Nufi About this soundNufi  dai ya kasance wani kalmace da take nufin zuwa abin da ake so a faɗa ko a bayyana.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Ina nufin kazo anjima da yamma.
  • Baki fahimta ba ina nufin na siyar jiya.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Intention

Manazarta

[gyarawa]